Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

Ka Daraja Abubuwan da Za Su Ƙarfafa Dangantakarka da Allah!

Ka koya daga labarin Yakubu da Isuwa. Ka sauko da aikin, karanta labarin na Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!