Koma ka ga abin da ke ciki

Bidiyon Zanen Allo

Ana tattauna batutuwa masu dadi a wannan bidiyon kuma hakan na sa mu ji dadin koyo!

 

Kada Ka Kashe Kanka da Hayaki

Ko da yake mutane da yawa suna shan sigari ko tabar zamani kamar shisha, wasu sun daina sha kuma wasu suna iya kokarinsu su daina. Me ya sa? Shan taba mummunar abu ne?

Ka Yi Tunani da Kyau Kafin Ka Sha Giya

Za ta iya sa ka fadi ko ka yi wani abu, kuma daga baya ka yi da-na-sani. Ta yaya za ka kare kanka da matsalolin da ke tattare da shan giya?

Yadda Ya Kamata Ka Yi Magana da Iyayenka

Yaya za ka yi magana da iyayenka ko idan ba ka son yin hakan?

Waye Ke da Iko, Kai ko Na’urarka?

Na’urori sun cika ko’ina a duniya, amma za ka iya yin iko da su. Ta yaya za ka sani ko na’urarka tana janye hankalinka? Idan ka lura cewa na’urarka tana janye hankalinka, ta yaya za ka soma iko da na’urarka?

Ta Yaya Zan Sami ’Yancin Kaina?

Kana ganin ya dace iyayenka su rika bi da kai kamar ka girma, amma ba su yarda da hakan ba. Wadanne matakai za ka dauka don su amince da kai?

Ta Yaya Zan Guji Yada Gulma?

Idan kuna hira kuma maganar ta soma zama gulma, ka dauki mataki nan da nan!

Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Karya?

Ka bincika don ka san soyayya ta karya da ta gaskiya.

Ka Jimre da Matsi Daga Tsaranka!

Abubuwa hudu za su iya taimaka maka ka yanke wa kanka shawara.

Ka Zama Mai Hikima a Dandalin Zumunta na Intane

Ka mai da hankali a yadda ka ke more rayuwa sa’ad da ka ke hira da abokanka.

Wane ne Abokin Kirki?

Yana da sauki a yi abokan banza, amma yaya za ka sami abokan kirki?

Ka Bugi Azzalumi Ba Tare da Damtse Ba

Ka koyi abin da ya sa ake cin zali da kuma abin da za ka yi idan aka ci zalinka.