Wane Sabon Abu ne ke JW.ORG?

2024-06-07

WAKOKIN JW

Albishirinku! (Wakar Taron Yanki na 2024)

Tun daga zamanin Yesu, mutane sun ci-gaba da yin waꞌazin wannan labari mai dadi, kuma suna yin sa da farin ciki. Waꞌazin nan gagarumin aiki ne da Yesu da kansa ya ce mu yi, kuma malaꞌiku suna goyon bayanmu.

2024-06-07

WAKOKIN JW

Allah Zai Ba Mu Salama

Jehobah yakan ba mu salama a yalwace, kamar ruwan rafi, kuma ba zai taba dainawa ba.

2024-06-07

WAKOKIN JW

“Ainihin Rai”

Idan kana yawan tunani a kan ladan da Jehobah zai ba mu a aljanna, za ka sami karfin jimre kowane irin matsala.

2024-06-07

WAKOKIN JW

Kar Mu Daina!

Mu dogara ga Jehobah, kuma mu yi waꞌazi ko da muna jin tsoro.

2024-06-07

WAKOKIN JW

Zan Tabbatar ma Kaina

Ka kau da shakka ta yi bincike, ka tabbatar da abin da ka yi imani da shi.

2024-06-07

WAKOKIN JW

“Anini Biyu”

Ko da ba za mu iya yin abubuwa da yawa a hidimar Jehobah ba, Yana daraja duk kokarin da muke yi don mu bauta masa.

2024-06-07

WAKOKIN JW

Kowa Zai Yabi Jehobah

Muna zaman salama kuma muna jin dadi don muna bauta wa Jehobah.

2024-06-07

WAKOKIN JW

Maraba!

Za ka iya komowa wurin Jehobah ko da shekaru nawa ne ka yi da barin kungiyarsa.

2024-06-03

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU

Satumba–Oktoba 2024